Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Dukan dan takara: Kotu ta sa a kamo Shugaban Karamar Hukumar Gaya

Kotun ta sa a kamo shi saboda zargin yi wa mai neman takarar kujerarsa dukan kawo wuka

Ziyarar gwamnonin APC ga Jonathan ta bar baya da kura

Jam’iyyar PDP ta ce ba komai bane yasa wasu gwamnonin APC suka kai wa Jonathan ziyara face gazawar iya mulki.

An tsinci gawar shugaban APC na jihar Nasarawa jim kadan da sace shi

An tsinci gawar shugaban jam’iyyar APC na jihar Nasarawa bayan an sace shi

Tsohon Kwamishinan Ganduje ya soki rashin saurin gyaran titin Kano-Abuja

Tsohon Kwamishinan Ayyukan Jihar Kano wanda Ganduje ya cire saboda zargin murnar mutuwar marigayi Abba Kyari, Hon. Mu’azu Magaji ya yi caccaka kan yad

Gwamnonin APC sun yi ganawar sirri da tsohon Shugaba Jonathan

Ba a bayyana abin da aka tattauna ba, amma wata majiya ta ambato 2023