Ku tasa kayar duk Sanatan da ya gaza —Lawan
Ku yi amfani da zaben 2023 ku kawar da duk dan majalisar da ba ku gamsu da shi ba.
Fagen Siyasa
Ku yi amfani da zaben 2023 ku kawar da duk dan majalisar da ba ku gamsu da shi ba.
Sanata Shehu Sani, ya ce duk wanda ya zagi tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan saboda Shugaba Buhari ya nemi gafara. A sakonsa kan cikar Jonathan
Tsoffin Kansiloli 69 da sakatarorin kananan hukumomi 14 a jihar Zamfara sun yi kaura daga jam’iyyar APC zuwa PDP mai mulkin jihar.
Gwamnan Jihar Ebonyi, David Umahi ya sauya sheka daga jam’iyyarsa PDP zuwa APC mai mulki a tarayya. Mista Umahi ya sauya sheka ne a ranar Talata
Buhari mutum ne na gari, sai dai kash masu dan hali suna ci gaba da cin amanarsa.