Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ni kaina ‘yan sanda sun taba cin zarafi na – Gwamnan Ekiti

Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya ce shi kansa ya taba fuskantar cin zarafi daga jami’an ‘yan sanda lokacin da yake sake neman zabe a shekarar 201

APC ta shawarci PDP ta rufe ofishin uwar jam’iyyarta

Jam’iyyar APC mai mulki ta shawarci PDP akan ta kulle ofishin uwar jam’iyyar matukar ba zata iya biyan ma’aikatam jam’iyyar ba

Bukola Saraki ya shiga mahaifarsa a karon farko bayan faduwa zaben 2019

Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki ya shiga mahaifarsa birnin Ilorin a ranar Asabar. Rabon Saraki da shiga Ilorin tun bayan faduw

An tsige Shugaban Majalisar Imo

Majalisar Dokokin Jihar Imo ta tsige Shugabanta, Chiji Collins saboda zargin almundahana. ’Yan Majalisar sun zabi Paul Emeziem daga Karamar Hukumar On

Shugaban karamar hukuma ya yi wa mai neman kujerarsa dukan kawo-wuka

A wurin taron sulhu aka lakada wa mai neman takarar duka aka sumar da shi.