Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

A guji kokarin raba Najeriya – Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Kwankwaso ya yi kira ga ‘yan Najeriya kan su mayar da hankulansu wajen abubuwan da za su hada kan kasa a maima

An cafke jagoran ‘yan adawar Ivory Coast

Jami’an tsaron kasar Ivory Coast sun tsare jagoran ‘yan adawan kasar kuma tsohon Firaminista, Pascal Affi N’Guessan. An tsare shi ne

Jonathan ya yi wa Trump shagube kan faduwa zabe

Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya ce yarda da faduwa a zabe shi ne mafi a’ala don tsira da mutumci. Ana ganin kalaman na Jonathan hannunk

Biden ya sake yi wa Trump fintinkau a zaben Amurka

Joe Biden ya sake yi wa shugaba mai ci kuma dan takarar jam’iyyar Republican, Donald Trump fintikau

Ya kamata Abudllahi Abbas ya gaji Ambasada Ungogo

Tsohon Kwamishinan Ayyuka na Jihar Kano, Injiniya Muaz Magaji Dawakin Tofa ya bukaci Shugaban Buhari ya nada Shugaban Jam’iyyar APC na jihar, Al