Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ganduje ne jagoran yaki da cin hanci a Najeriya —Salihu Tanko Yakasai

Mai ba Gwamnan Kano Shawara kan Kafafen Watsa Labarai, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana Gwamna Ganduje a matsayin jagoran yaki da cin hanci da rashawa

Ganduje ya dawo da kwamishinan da ya dakatar bakin aiki

Ya dawo da Kwamishinansa da ya dakatar domin jagorantar babban aiki.

‘Yan adawa ne suka sa aka kona kadarori na – Tinubu

Ana maye gurbin dukiya da aka rasa amma shi rai in an rasa shi ba a iya maye gurbinsa.

Kansilolin Edo 90 sun roki Buhari ya tursasa Obaseki ya biya su albashinsu

Zababbun kansiloli 90 karkashin jam’iyyar APC a Jihar Edo sun bukaci Shugaba Buhari da Shugaba Kwamitin Rikon Jam’iyyar, Mai Mala Buni da

Shugaban Kungiyar Kwadago na Zamfara ya yi murabus

Shugaban Kungiyar Kwadago ta kasa (NLC) reshen Jihar Zamfara Kwamared Bashir Muhammad Marafa ya sauka daga mukaminsa. Marafa ya ce ya dauki matakin ne