Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

INEC na gab da sanar da sakamakon zaben Gwamnan Ondo

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) na sa ran a ranar Lahadi za ta bayyana da sakamakon karshe na zaben Gwamnan Jihar Ondo. Kwamishinar Zabe na Kasa Farfesa A

Zaben Ondo: Akeredolu ya lashe kananan hukumomi 10

Akeredolu na jam’iyyar APC na kan gaba sannan Eyitayo Jegede na PDP

Zaben Ondo: Jami’an tsaro sun yi awon gaba da ‘yan bangar siyasa 2

Jami’an tsaron sun ki su ce uffan a kan laifin da ake zargin matasan da aikatawa, ko da yake ana kyautata zaton ‘yan bangar siyasa ne.

APC na amfani da ’yan ta’adda wurin magudi – Agboola

Saboda haka ina kira ga Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya kan ya tsawatar a lamarin.

Zaben Ondo: Dan takarar PDP ya koka kan matsalar na’urar tantance masu zabe

Dan takarar Gwamnan Jihar Ondo karkashin jam’iyyar PDP, Eyitayo Jegede ya nuna rashin gamsuwarsa kan yadda tangardar na’urar tantance masu zabe ta car