Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

An rufe hanya saboda zaben Gwamnan Ondo

Rundunar ’Yan Sanda ta Najeriya ta hana zirga-zirgar ababen hawa daga karfe 12 na ranar Juma’a zuwa 6 ya yamma ranar Asabar a fadin Jihar Ondo. Ta ce

Zaben Ondo: Baturen zabe ba dan OAU ko Ondo ba ne —INEC

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta yi watsi da rade-radin nada Shugaban Jami’ar Obafemi Awolowo (OAU), Farfesa Eyitope Ogunbodede a matsayin Babban

Zaben Ondo: INEC ta raba muhimman kaya

Hukumar Zabe ta kasa (INEC) ta raba muhimman kayan zabe  gabanin zaben Gwamnan Jihar Ondo na ranar Asabar, 10 ga Oktoba, 2020. Muhimman kayan da INEC

‘Yan bindiga sun yi awon gaba da shugaban APC a Zamfara

Masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da shugaban mazaba na APC a Zamfara

’Yan majalisa 7 sun fice daga APC a Edo

Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Edo, Frank Okiye, tare da wasu ’yan majalisa shida sun fice daga jam’iyyar APC zuwa PDP, a ranar Talata. Da yake kara