Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Tsakanina da Buhari babu addu’a —Sule Lamido

Sule Lamido ya ce ’yan Najeriya ne alkalai kan kamun ludayin gwamantin Shugaba Buhari

Jam’iyyar APC a Jihar Nasarawa ta jinjina wa Buhari

Jam’iyyar APC reshen Jihar Nasarawa ta yaba da kamun ludayin gwamnatin Shugaban Buhari

Zaben Ondo: Jam’iyyu 11 sun hade da PDP

Jam’iyyu 11 sun hade domin goyon bayan jam’iyyar PDP a zaben Gwamnan Jihar Ondo da ke tafe a ranar Asabar. Jam’iyyun siyasan sun yi ittifakin goyon ba

Zaben Ondo: Harbe-harbe na razana garin Akure

Hatsaniyar na zuwa ne mako guda kafin zaben gwamnan jihar Ondo da manyan jam’iyyu ke kokarin lashewa

Gwamnan Bayelsa: Kotu ta tabbatar da nasarar Douye Diri

Kotun Daukaka Kara ta yi watsi da hukuncin Kotun Sauraron Kararrakin Zabe