Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Jam’iyyu 10 sun shirya taron dangi a zaben Ondo

Wasu jam’iyyun siyasa goma sun amince su yi taron dangi ta hanyar tsayar da dan takara daya a zaben Gwamnan Jihar Ondo da ke tafe. Jam’iyy

Zaben Ondo: ‘PDP za ta maimaita nasara kamar yadda ta yi a Oyo da Edo’

Dan takarar Gwamnan Jihar Ondo na jam’iyyar PDP, Eyitayo Jegede ya ce jam’iyyarsa ce za ta lashe zaben Gwamnan Jihar tamkar yadda ta lashe a jihohin O

Hotuna: Yadda ‘yan arewa mazauna Ondo suka yi dandazon tarbar gwamna Akeredolu

Dubban ‘yan asalin arewacin Najeriya ‘yan jam’iyyar APC a jihar Ondo ne suka yi dafifi domin yiwa gwamnan jihar kana dan takarar  gw

Obaseki ya kai wa Buhari ziyara

A ranar Juma’a Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki, ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari a fadarsa da ke birnin Abuja. Gwamnan bayan ganawarsa da Shugaba

An dakatar da Gwamnan Ekiti daga APC

Da alama rikicin da ke addabar jam’iyyar APC a Jihar Ekiti na dada kazancewa bayan da a ranar Juma’a shugabannin wani tsagin jam’iyyar a jihar suka sa