NNPP: A tura min lissafin kuɗin da ake bi na zan biya — Kofa
Kofa ya ce babu buƙatar yin rabuwar wulaƙanci tsakanin da jam’iyyar NNPP.
Fagen Siyasa
Kofa ya ce babu buƙatar yin rabuwar wulaƙanci tsakanin da jam’iyyar NNPP.
NNPP ta zargi Kofa da yi mata zagon ƙasa.
Jam’iyyar APC reshen Jihar Jigawa ta gargaɗi mambobinta da su guji aikata rashin ladabi da halayen da ba su dace ba da za su iya kawo rabuwar kai a ci
Jiga-jigan sun ce ayyukan raya ƙasa da Gwamna Inuwa ke yi ne suka ja hankalinsu wajen sauya sheƙa daga PDP zuwa APC.
Dan Majalisar Wakilai na mazabar Kiru/Bebeji daga jihar Kano kuma jigo a jam’iyyar NNPP, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya ce ba zai zama abin mamaki ba idan