Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Tallafin COVID-19: Sanatoci sun musanta karbar N20m daga NDDC

Majalisar Dattawa ta musanta zargin karbar ko sisin kobo daga Hukumar Raya Yankin Neja-Delta (NDDC) a matsayin tallafin rage radadin annobar COVID-19.

Rikicin siyasa: Hadin kan malaman addinai shi ne mafita

Wani malamin jami’a, Dakta Isiaka Mustapha ya yi kira ga shugabannin addinai da su hada kai domin kawo karshen rikice-rikicen siyasa a Najeriya. Da ya

Gyaran Tsarin Mulki bata lokaci ne –Dattawan Arewa

Kungiyar Dattawa Arewa (NEF), karkashin jagorancin Farfesa Ango Abdullahi, ta yi fatali da shirin Majalisar Tarayya na gyaran Kundin Tsarin Mulki a ma

Kano ta fara shirin zaben kananan hukumomi

Hukumar Zabe ta Jihar Kano (KANSIEC) ta ce tuni ta fara shirye-shiryen gudanar da zabukan kananan hukumomi da ta tsara gudanarwa a shekara ta 2021. Sh

PDP ta yi wa Buhari wankin babban bargo

‘Har yanzu kamar yakin neman zabe yake kuma yaudara ce yin sabbin alkawura bai cika na farko ba’