Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

APC da PDP na cacar baki kan yunkurin dage zaben Edo

Babbar Jam’iyyar adawa ta PDP da ta APC mai mulki sun fara yakin cacar baki kan zargin yinkurin dage zaben gwamnan jihar Edo. Tuni dai jam’

Ficewar Dogara daga PDP ta jawo baraka a Bauchi

Kwamishina ya ajiye mukaminsa saboda Dogara wanda kan jama’ar mazabarsa ya rabu

An jibge ’yan sanda 5,000 domin zaben kananan hukumomin Ondo

Rundunar ’Yan Sandan ta Jihar Ondo ta tanadi ma’aikata 5,000 da za su samar da tsaro a zaben kananan hukumomin jihar da za a gudanar a ranar Asabar 22

Daukar bindiga: ‘Yan sanda sun gayyaci mashawarcin Ganduje

Ofishin Rundunar ’Yan Sanda ta Kasa shiyya ta daya da ke Kano ta gayyaci mashawarcin Gwamnan Kano a kan Harkokin Siyasa Mustapha Hamza Buhari Bakwana

Babu kullin da nake yi na sake shugabantar APC –Oshiomhole

Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomhole ya karyata rade-radin da ke yawo cewa yana shirin dawowa a matsayin mai rikon jagorancin jam’iyyar. Hak