Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Umar FK ya fice daga PDP zuwa APC da magoya bayansa a Gombe

Ɗan siyasar ya ce jam’iyyarsa ta PDP ta gaza magance matsalolin shugabanci da take fama da shi.

2027: ’Yan adawa na ƙoƙarin sanya APC fara kamfe da wuri — Tinubu

Sai dai Shugaba Tinubu ya ce ba zai bari ‘yan adawa su ɗauke masa hankali daga yin ayyuka ba.

Kemi Badenoch ta shiga tsaka mai wuya kan karatun likitanci

Tsohon jami’in kula da ɗaukar ɗalibai a Jami’ar Stanford, ya musanta iƙirarin Kemi Badenoch na cewa an ba ta gurbin samun horon karatun karatun likita

An kai wa tsohon Ministan Shari’a Abubakar Malami hari a Kebbi

Matasa dauke da sanduna da duwatsu sun farfasa ayarin motocin tsohon Ministan Shari’a Abubakar Malami tare da jikkata ’yan rakiyar a Jihar Kebbi

Zaɓen Ribas: APC ta yi nasara a ƙananan hukumomi 20, PDP ta samu 3

Jam’iyyar PDP wadda ke mulki a jihar ta tsira da ƙananan hukumomi uku kacal.