Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

INEC ta garzaya Kotun Koli kan soke rajistar jam’iyyu

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC), ta ce za ta kalubalanci hukuncin Kotun Daukaka Kara cewa ta dawo da jam’iyyar ACD da wasu 22 da hukuamr ta soke raj

Majalisa ta dakatar da Shugaban Karamar Hukumar Nasarawa

Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa ta dakatar da Shugaban Karamar Hukumar Nasarawa, Mohammed Sani Ottos bisa laifin rashin biyayya. Ta kuma dakatar da M

APC ta doke PDP a zaben Nasarawa ta Tsakiya

Dan takarar jam’iyyar APC mai mulki, Ismail Danbaba ya doke abokin hamayyarsa na jam’iyyar adawa ta PDP, Iliyasu Umar, a zaben maye gurbin Mazabar Nas

Abun da ya sa ’yan PDP 6,000 sauya sheka

Masu sauya shekan sun kuma bukaci a gudanar da zaben kasanan hukumomi na gaskiya a Jihar Bauchi

An zabi shugaba guda biyu a Majalisar Edo

Rikicin Majalisar Dokokin Jihar Edo ya kara kamari bayan rantsar da sabbin ‘ya’yanta 14 da aka ki rantsarwa watannin 13 da suka wuce. An r