Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yadda Oshiomhole ya mika wuya ga NEC din Giadom

Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa Adams Oshiomhole ya mika wuya ga rushewar da Kwamitin Zartarwar  Jam’iyyar na Kasa (NEC) ya yi wa Kw

Najeriya na iya wargajewa idan ba a sauya tsarinta ba —Obasanjo

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi gargadin cewa Najeriya za ta ci gaba da zama cikin halin rashin tsaro rashin ci gaba da tabarbarewar al’a

Ghana za ta biya Najeriya gininta da aka rusa a Accra

Gwamnatin Ghana za ta biya Najeriya ginin ofishin jakadancinta da aka rusa a birnin Accra na kasar ta Ghana. Kakakin Malisar Wakilai Femi Gbajabiamila

Kalaman Atiku soki-burutsu ne —Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana wasu kalamai da tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi game da jam’iyyarsu ta PDP

Buhari da gwamnoni 16 na halartar taron APC

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin Jam’iyyar APC guda 16 na halartar taron Kwamitin Zartarwar Jam’iyyar na Kasa a yanzu haka. Tun