Jigon jam’iyyar PDP a Gombe, Haruna Jonga, ya koma APC
Shugabannin jam’iyyar sun ce komawarsa babbar nasara ce a wajensu.
Fagen Siyasa
Shugabannin jam’iyyar sun ce komawarsa babbar nasara ce a wajensu.
An gudanar da liyafar ne a daren Juma’a a babban ɗakin fadar gwamnati, inda aka nuna raye raye na al’adu daga kungiyoyin gargajiya na Taraba da
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, ya ce ’yan Najeriya sun riga sun yanke shawara kan zaɓen shekarar 2027 da ke tafe.
Mu ’yan siyasa ne kuma a shirye muke mu tattauna da duk wanda ke son tattaunawa da mu.
A zamanin Jonathan buhun shinkafa kilo 50 bai wuce N7,800 ba, amma yanzu yana kaiwa N80,000–N100,000.