Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

APC ta dakatar da Giadom a Ribas

Jam’iyyar APC, reshen Jihar Ribas ta dakatar da Honorabul Victor Giadom bisa abin da ta kira yin karan tsaye ga kundin tsarin jam’iyyar. A

Zaben Edo: Ize-Iyamu ya lashe zaben fid da gwanin APC

Osagie Ize-Iyamu ya samu nasarar zama dan takarar jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Edo da ke tafe bayan ya lashe zaben fid da gwani na jam’iyyar. I

’Yar shekara biyu ta kamu da coronavirus

Wata yarinya ’yar shekara biyu ta kamu da cutar coronavirus a Cibiyar Lafiya ta Tarayya da ke Abeokuta bayan fitowar sakamakon gwajin cutar da aka yi

Mataimakin gwamnan Ondo ya fice daga APC ya koma PDP

Mataimakin gwamnan Ondo, Agboola Ajayi ya fice daga jam’iya mai mulki ta APC ya koma babbar jam’iyyar adawa ta PDP. Agboola Ajayi ya bar A

Sabuwar baraka a APC kan janye dakatar da Oshiomhole

Shugabannin jam’iyyar APC na ta karyata juna game da jingine dakatarwar da suka yi wa shugaban jam’iyyar na kasa Adams Oshiomhole a mazaba