Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Shugabannin APC sun janye dakatarwar da suka yi wa Oshiomhole

Shugabannin jam’iyyar APC na mazaba sun janye dakatarwar da suka yi wa shugaban jam’iyyar na kasa Adams Oshiomhole, wanda ya yi sanadiyyar

Obaseki ya bayyana a gaban kwamitin tantance ‘yan takara

Gwamnan Jihar Edo Godwwin Obaseki ya bayyana a gaban kwamitin tantance ‘yan takarar zaben fidda gwanin gwamnan jihar na sabuwar jam’iyyars

PDP ta bukaci a yi zaben adalci bayan ta daga wa Obaseki kafa

Kwamitin Amintattu na jam’iyyar PDP ya buƙaci a yi gaskiya a zaɓen jam’iyyar na fitar da ɗan takarar gwamnan jihar Edo, bayan ta amince gw

Gwamnan Edo Obaseki ya koma jam’iyyar PDP

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya koma jam’iyyar PDP, inda ake sa ran zai  yi takarar gwamna karo na biyu a zabe mai zuwa. Obaseki da dandazo

Ajimobi na nan da ransa, inji iyalai

Iyalan tsohon Gwamnan jihar Oyo Sanata Abiola Ajimbo sun tabbatar da cewa yana nan da ransa. Hakan na zuwa ne sakamakon fargabar da jita-jitar rasuwar