Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Atiku ya shawarci Buhari ya sayar da jiragen Fadar Shugaban Kasa

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya shawarci Gwamnatin Tarayya da ta rage yawan jiragen da Fadar Shugaban ke amfani da su ta hanyar saya

Gwamnan Edo ya fice daga APC bayan ganawa da Buhari

Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki bayan ya gana da Shugaba Buhari. Matakin ya biyo bayan huku

‘Yan bindiga: Gwamnatinmu ta gaza —Gwamnan Katsina

Gwamnatin Jihar Katsina ta ce ta yarda cewa ta gaza wajen magance matsalar ‘yan bindiga da ke addabar jihar. Gwamna Aminu Bello Masari ya ce don

Rashin tsaro: Fadar shugaban kasa ta yi wa Ango Abdullahi raddi

Fadar Shugaban kasa ta bayyana Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa ta NEF, Farfesa Ango Abdullahi a matsayin jagoran tafiya mara katabus. Mai ba wa Shuga

‘Yan majalisar Jigawa za su maka ta a kotu

‘Yan Majalisar Dokokin Jihar Jigawa hudu za su maka ta a kotu saboda cire su daga shugabancin kwamatocin da suke jagoranta ba bisa ka’ida