Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kotu ta soke dakatar da ‘yan majalisar da ke adawa da tube Sarki Sanusi

Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Kano ta soke dakatarwar da aka yi wa ‘yan majalisar dokokin jihar biyar wadanda suka ki goyon bayan tube tsoho

An sako Orji Uzor Kalu daga gidan yari

Hukumar Gyara Hali ta Najeiya ta tabbatar da sakin tsohon Gwamnan Jihar Abia Sanata Orji Uzor Kalu daga gidan yari na Kuje. A jiya Talata ne Kotun Tar

Yadda Buhari ya gana da jami’an gwamnati cikin hotuna

Shugaba Buhari ya yi ganawa ta musamman da Kwamitin Zartaswa ta Tarayya (FEC) ta zamani ta bidiyo a ranar Laraba, 3 ga watan Yuli. Bullar annobar coro

Dan majalisar tarayya daga jihar Kano ya sha da kyar

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Kano ta yi watsi da karar da aka shigar ana bukatar tube dan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Takai/Sumai

An umarci sakataren gwamnati ya mayar da Naira miliyan 248

Majalisar dokoki ta jihar Nasarawa ta umarci sakataren gwamnatin jihar ya mayar da sama da Naira miliyan 248 asusun gwamnati. Wani kwamitin wucin-gadi