Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Rashin kwarewa da mugayen fadawa su ne matsalar Buhari’

Furofesa Ango Abdullahi shi ne tsohon Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) Zariya wanda kuma yanzu shi ne Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa. A hir

Rawar da sabbin gwamnnoni suka taka cikin shekara daya

Yawancin gwamnoni a Najeriya, musamman wadanda a karon farko suke cika shekara guda, sun yi wa masu kada kuri’a a jihohinsu alkawura daban-daban

Kwalliya ta biya kudin sabulu a mulkin Buhari – Sanata Abu Ibrahim

Sanata Abu Ibrahim tsohon dan Majalisar Dattawa ne mai wakiltar Katsina ta Kudu a zauren majalisar. A cikin wannan tattaunawar, ya yi bayani daki-daki

Muna neman DSS ta sako Nwogwugwu nan take – PDP

Jam’iyyar PDP na kira ga hukumar tsaro ta DSS da ta sako kakakinta na jihar Imo Ambrose Nwogwugwu ba tare da wani sharadi ba. PDP na zargin jami

Shekara guda: Har yanzu Fintiri bai yi wa Adamawa aiki ba – APC

Shekara guda da hawansa mulki har yanzu Gwamnan Adamawa bai kammala aiki ko daya ba, a cewar jam’iyyar APC. Jam’iyyar na kuma zargin Gwama