Taron PDP: Akwai yiwuwar NEC ta yanke hukunci kan Wike da Ortom
Ana sa ran taron zai yanke hukunci kan wasu jiga-jigantta da ake zargi da cin dunduniyar jam’iyya, ciki har da Ministan Abuja Nyesom Wike da tsohon Gw
Fagen Siyasa
Ana sa ran taron zai yanke hukunci kan wasu jiga-jigantta da ake zargi da cin dunduniyar jam’iyya, ciki har da Ministan Abuja Nyesom Wike da tsohon Gw
Duk da korarsa da aka yi, Bala ya yi iƙirarin cewa shi ne shugaban riƙo na jam’iyyar na ƙasa.
Wike ya bayyana hakan ne a lokacin da yake yaba wa tsohon Sanata mai wakiltar Babban Birnin Tarayya Abuja, Philip Aduda da kuma shugaban Ƙaramar Hukum
Jam’iyyar kawancen ’yan adawa ta ADC a jihar Gombe sanar da korar mutumin na da ya yi ikirarin zama sabon shugabanta na kasa, Nafiu Bala daga jam’iyya
Buba Galadima, ya ce zai yi wahala Kwankwason ya goyi bayan Shugaban Kasa Bola Tinubu a zaben 2027 da ke tafe.