Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Osinbajo na nan a Fadar Shugaban Kasa’

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo yana nan a Fadar Aso Rock yana aiki tukuru don ceto tattalin arzikin Najeriya. Babban mataimaki na musamman a k

Orji Uzor Kalu: Za mu koma kotu nan take –EFCC

Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati a Najeriya (EFCC) ta ce a shirye take ta sake fuskantar tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzo

Kotun Koli ta saki Sanata Orji Uzor Kalu

Kotun Kolin Najeriya ta soke hukuncin daurin da aka yanke wa tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Ozor Kalu, bayan da aka same shi da laifin almundahana ta

’Yan PDP a Majalisa sun nemi tsawaita dokar zaman gida

’Yan Majalisar Wakilai na jam’iyyar PDP sun nemi gwamnatin tarayya da ta tsawaita dokar zaman gida a Yankin Babban Birnin Tarayya da jihohin Legas da

Gudunmuwar albashi: Yadda ’yan majalisa ‘suka yi amai suka lashe’

Wasu daga cikin ’yan Majalisar Wakilai sun ‘saba’ alkawarin da suka yi na sadaukar da albashinsu na wata biyu domin taimakawa wajen yakar