Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Turkiyya da EU sun tattauna kan ’yan gudun hijirar Syria

A farkon makon nan ne Shugaban  Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya gana da mahukuntan Kungiyar Tarayyar Turai (EU) a birnin Brussels, inda ya bukaci k

Gwamnatin Jihar Bauchi ta bukaci a gurfanar da tsoffin gwamnonin jihar, a gaban kotu

Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed ya bukaci a gurfanar da tsoffin gwamnonin jihar, Isa Yuguda da Mohammed Abdullahi da kuma wasu mukarraban gwamnatoc

’Yan majalisa za su gina hanya daga Gombe ta hade da Filato – Wase

Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai Alhaji Ahmed Idris Wase, ya ce zai hada kai da dan majalisa mai wakiltar mazabar Akko Alhaji Usman Bello Kumo, d

Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta koma zama a makarantar firamare

Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ta koma da zama a wata sabuwar makarantar firamare da aka gina a garin Gusau, fadar gwamnatin jihar, kuma  hakan ya bi

Majalisar Kano ta kafa kwamitin da zai binciki Sarkin Kano bisa ‘yi wa al’adu karan-tsaye’

Majalisar Dokokin Jihar Kano a karkashin jagorancin shugabanta Alhaji Abdul’aziz Garba Gafasa ta umarci kwamitinta da ke kula da korafe- korafen jama’