Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Babu dalilin da za a ci zarafin magoya bayan APC a Jihar Sakkwato – Maidawa Kajiji

Dan majalisa mai wakiltar Karamar Hukumar Shagari a Majalisar Dokokin Jihar Sakkwato kuma Shugaban Kwamitin Shari’a na Majalisar Alhaji Maidawa Kajiji

Cutar Kurona: Majalisa ta tafi hutun dole na mako biyu

Majalisar Dokoki ta Kasa ta tafi hutun dole domin dakile yaduwar cuyat Kurona  da ke ci gaba da barazana ga duniya. Sai dai wannan mataki ya samu suka

Ban ci kudin kowa a PDP ta Jihar Jigawa ba – Salisu Mamuda

Shugaban Jam’iyyar PDP reshen Jihar  Jigawa Alhaji Salisu Mahamuda Kuit ya ce babu wani mutum da zai iya daga ido ya kalle shi ya ce ya ci kudinsa a J

’Yan Najeriya sun soki ba shugabannin majalisa rigar kariya

Majalisar Wakilai ta sake bita kudirin da ke gabanta wsnda ya nemi a yi wa sashe na 308 na Kundin Tsarin Mulkin 1999 gyara don a samar da dokar da za

Zargin almundahana: EFCC ta sake gurfanar da  Jang a gaban kotu

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati  (EFCC) ta sake gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Filato, Sanata Jonah Dabid Jang  da tsohon kashiya a