Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kashe Naira biliyan 19: APC ta jawo hankalin Gwamna Tambuwal kan siyasantar da bangaren ilimi

Jam’iyar APC a Jihar Sakkwato ta jawo hankalin Gwamnan Jihar Alhaji Aminu Waziri Tambuwal kan yadda ta ce ya ya siyasantar da bangaren ilimi ta yadda

Gwamna Badaru ya nada manya sakatarori 12

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya tabbatar da nadin manyan sakatarorin jihar 12 wadanda aka tura ma’aikatu daban-daban. Wadanda

Gwamnatin Inuwa Yahaya ba ta warwaso ba ce – Barambu

Wani dan siyasa da ke Jihar Gombe Alhaji Abubakar Usman Barambu, ya ce gwamnatin Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya, gwamnatin al’umma ce da ba za ta bari a

Dole Hausawa da Fulanin Filato su shiga harkokin siyasa – Nazifi

Tsohon Kwamishinan Sufuri na Jihar Filato Malam Muhammad Ahmad Nazifi ya ce dole ne al’ummar Hausawa da Fulanin jihar, su shiga a dama da su a harkoki

Jam’iyyar PDP ta lashe zaben cike-gurbi na Majalisar Wakilai a Zaki da Gamawa

’Yan takarar Jamiyyar PDP Alhaji Auwal Muhammad Jatau da Alhaji Ahmad Madaki Gololo ne suka lashe zaben cike gurbi da aka yi na Majalisar Wakilai daga