Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamnonin da suka haye siradi a Kotun Koli sun yi kira a hada hannu wuri daya

Hukunce-hukuncen da Kotun Koli ta yanke kan kararrakin zaben gwamnonin jihohi da aka gabatar a gabanta sun kawo karshen tataburzar siyasa da ta dabaib

Ba mu goyon bayan dawowar Gwamna Matawalle Jam’iyyar APC – Musa Gusau

Bayanan da tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Sanata Ahmad Yariman Bakura ya yi kan yiwuwar dawowar Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Bello Matawalle jam’iyarsu

Ba yanzu ya kamata Buhari ya shugabanci Najeriya ba – Shettima

Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya ce kamata ya yi a ce sai nan da shekara 50 ne Shugaba Muhammadu Buhari zai mulki Najeriya, domin ta ha

Ganduje ya karbi Rabi’u Sulaiman Bichi a gidan gwamnati

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga mabiya Kwankwasiyya da su hada hannu da gwamnati domin ciyar da jihar gaba. Ganduja ya yi kira

Shugaban PDP na Kano ya koma APC

Shugaban Jam’iyyar PDP na Kano, Rabiu Sulaiman Bichi ya bar Jam’iyyar PDP ya koma Jam’iyyar APC mai mulki. Bichi ya tabbatarwa kafar Premium Times cew