Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kano: NNPP ta yi watsi da sakamakon zaɓen Ghari/Tsanyawa

Shugaban ya ce za su ƙalubalanci sakamakon zaɓen.

APC ta lashe zaɓen cike gurbi a Zariya

Zaɓen ya gudana cikin kwanciyar hankali ba tare da rahoton tashin hankali ba.

Tinubu na amfani da EFCC ya muzguna wa ’yan adawa — Atiku

A yau dai duk wanda yake da alaƙa da ‘yan adawa to za a zarge shi da cin hanci da rashawa.

An shafe wata 8 ana mulki babu mataimakin gwamna a Taraba

Mataimakin gwamnan ya jima yana fama da rashin lafiya, kuma rashin halin da yake ciki ya haifar da ruɗani a jihar.

Sake zaɓen Tinubu zai lalata makomar Najeriya — El-Rufai 

Tsohon gwamnan ya ce zai ci gaba da sukar APC har zuwa lokacin da za su kai ta ƙasa.