Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

‘Ba ma maraba da Gwamna Matawalle a APC’

Kungiyar Matasa masu kishin jihar Zamfara ta ce ba ta maraba da Gwamnan Jihar Zamfara, Gwamna Matawalle na Jam’iyyar PDP. Aminiya ta ruwaito a tattaun

Kotun Koli: Shugaba Buhari ya taya Ganduje, Lalong murna

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya aika da sakon taya murna ga Jam’iyyar APC bisa nazarar da suka samu bayan tabbatar da zabukan Gwamnan Jihar Kano, Ab

Kotun Koli ta tabbatar da zaben Gwamnan Bauchi

Kotun Koli ta tabbatar da zaben Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, bayan ta yi watsi da daukaka kara da tsohon Gwamnan Jihar Abubakar Muhamme

Kotun Koli ta tabbatar da zaben Gwamna Lalong na Filato

Kotun Koli ta tabbatar da zaben Gwamnan Jihar Filato, Simon Lalong bayan ta tabbatar da hukuncin Kotun Daukaka Kara. Kotun ta ce ba ta gamsu da shaidu

Shari’un Zabe: Ta leko ta koma wa Ihedioha na Imo

Yau Gwamnan Bauchi zai san matsayinsa Gwamnonin Kano da Sakkwato kuma ranar Litinin Ta leko ta koma wa tsohon Gwamnan Jihar Imo Emeka Ihedioha na Jam’