Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Hukunce-hukuncen zabe: Kotuna sun samu ’yanci  a Gwamnatin Buhari – Garba Paul

Wani Babban Lauyan Najeriya (SAN) da ke zaune a Jos,  fadar Jihar Filato, kuma babban lauyan da ya jagoranci kare zaben Gwamnan Jihar Filato, Simon La

Akwai hukuncin Allah- Abba Gida-gida

Dan takarar Jam’iyyar PDP a zaben Gwamnan Jihar Kano da ya gabata, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce bayan shara’ar Kotun Koli, akwai kuma sha’rar Allah.

Kotun Koli: An dage gabatar da shara’ar jihohin Bauchi da Filato

A ci gaba da gabatar da shari’un zabe, Kotun Kolin ta dage ci gaba da gabatar da shari’un jihohin Bauchi da Filato zuwa karfe 3 na rana. Gwamnan Jihar

APC ta soki yadda gwamnatin Tambuwal ke tafiya

Jam’iyyar APC a Jihar Sakkwato ta nemi sanin halin da kasafin kuɗin bara ya kwana a jihar ganin manyan ayyukan da ke cikin kasafin ba a yi su ba kuma

Buhari ga INEC: Ku yi zabe na gaskiya da adalci a 2003

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bukaci Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta tabbatar da yin adalci a zabuubukan da za a yi a watan Janairu da na nan gaba.