Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kashe Janar Soleimani: Najeriya ta shirya wa ba-zata

Babban Sufetan ’Yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya umarci jami’ansa su kasance cikin shirin ko-ta-kwana a sassan kasar nan sakamakon bayanan da ke

Ladi Adebutu, ya caccaki shugbannin majalisu a kan gyaran majalisa

“Tsohon Dan Majalisar Wakilai ta Tarayya, Ladi Adebutu, wanda ya taba wakiltar mazabar Remo, ya bayyana cewa ana murnar cewa an samu Shugabannin

Jawabin Shugaba Buhari na sabuwar shekarar 2020

Shugaba Muhammadu Buhari ya fara da yi wa ’yan Najeriya godiya kan zabensa da suka sake yi a watan Fabrairun 2019. Sannan ya yaba wa abokan hamayyarsa

Sai Buhari ya bar mulki zai san wadanda suka cutar da shi – AB Kwaccham

Shugaban Kungiyar Matasan Arewa maso Gabas ta Mobement of North East Youth Forum, Alhaji Abdurrahman Buba Kwaccham, ya bukaci Shugaban Kasa Muhammadu

Yanzu PDP ta farfado  Karamar Hukumar Lere – Lawal Rabi’u

Dan Majalisar Wakilai daga mazabar Lere a Jihar Kaduna a karkashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Muhammad Lawal Rabi’u da aka rantsar a makon jiya, ya ce nasa