Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamnan Oyo ya nada shugabannin riko na kananan hukumomi

Takaddama a tsakanin Gwamnan Jihar Oyo, Mista Seyi Makinde da tsofaffin shugabannin Kungiyar Shugabannin Kananan Hukumomi ta Jihar (ALGON) ta kawo kar

Cancanta za mu zaba a shekarar 2023 – Daliban Arewa

Kungiyar Daliban Tunawa da Sardaunan Sakkwato Sa Ahmadu Bello ta manyan makarantun Arewa, ta yi matsaya cewa za ta dubi cancanta ce, kan wanda zai shu

Ayyukan Mazabu: Yadda sanatoci da ’yan majalisa ke sace biliyoyin Naira – ICPC

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da dangoginsu (ICPC) ta zargi sanatoci da ’yan Majalisar Wakilai da sace biliyoyin Naira da sunan ayyukan mazabu.

Gwamnonin APC sun taya Buhari murnar cika shekara 77

Kungiyar Gwamnonin APC ta taya Shugaba Kasa Muhammadu Buhari murnar cika shekara 77 a duniya. A ranar Talata ce Shugaban Kungiyar kuma Gwamnan Jihar K

Na fi son mukamin Minista a kan na Sanata – Akpabio

Ministan Ma’aikatar Raya Yankin Neja-Delta Mista Godswill Akpabio ya zabi ya ci gaba da zama kan kujerar Minista maimakon komawa ya maimaita takarar S