Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Rikici na neman yin gaba da Shugaban Jam’iyyar APC

Yayin da rikicin cikin-gida ke ci gaba da ruruwa a Jam’iyyar APC mai mulki, wadansu jiga-jigan jam’iyyar na ganin kamata ya yi Shugaban Jam’iyyar ta K

Tsofaffin gwamnonin da aka daure a gidan yari

A ranar Juma’ar da ta gabata ce tsohon Gwamnan Jihar Abiya Mista Orji Uzor Kalu ya shiga sahun tsofaffin gwamnonin da aka daure a gidan yari sakamakon

Abin da doka ta ce kan fanshon tsofaffin gwamnoni a Najeriya

Tun bayan da tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Abdul’aziz Yari ya nemi Gwamnan Jihar Alhaji  Bello Matwalle  ya biya shi hakkokinsa da doka ta tana

Buhari ya kaddamar da hanyoyin Naira biliyan 36 da Gwamna Masari ya gina 

A ranar Litinin da ta gabata ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya assasa ginin Jami’ar Sufuri ta farko a Najeriya, wadda za gina a garin Daura mahaifa

Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da zaben Lalong

Kotun Daukaka Kara da ke Jos a Jihar Filato, ta tabbatar da zaben Gwamnan Jihar Simon Lalong da kuma Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed, bayan