Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Gwamna Zulum ya gabatar da kasafin kudin badi na Naira biliyan 134.5

Bangaren Ilimi ya samu kaso mai tsoka bayan da  Gwamna Babagana Umara Zulum ya gabatar da kasafin kudin Jihar Borno  da ya kai Naira biliyan 134.5 a k

Ana musayar yawu kan sa ’yan sanda su kwato taraktocin da aka ba manoma rance a Bauchi

An fara musayar yawu  tsakanin Gwamnatin Jihar Bauchi da manoma kan yadda ta tura ’yan sanda suka kwaro taraktocin noma da gwamnatin da ta shude karka

Buhari ya nemi gwamnonin APC su ba shirin yaki da cin hanci goyon baya

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bukaci gwamnonin Jam’iyyar APC su ba shirin Gwamnatin Tarayya na yaki da cin hanci da rashawa goyon baya a jihohinsu

Ba na goyon bayan dakatar da Jonathan –  Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce ’yan siyasa sun saba yaudarar jam’iyyarsu. Tsohon Gwamnan ya ce irin wannan abu ba bako ba ne a

Gazawar Gwamna Matawalle ta fara bayyana a Zamfara – Yari

Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’azizi Yari Abubakar ya maida martani game da zargin haddasa tashin hankali da Gwamna mai ci a jihar Alhaji B