Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Buhari ya nemi gwamnonin APC su ba shirin yaki da cin hanci goyon baya

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bukaci gwamnonin Jam’iyyar APC su ba shirin Gwamnatin Tarayya na yaki da cin hanci da rashawa goyon baya a jihohinsu

Ba na goyon bayan dakatar da Jonathan –  Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce ’yan siyasa sun saba yaudarar jam’iyyarsu. Tsohon Gwamnan ya ce irin wannan abu ba bako ba ne a

Gazawar Gwamna Matawalle ta fara bayyana a Zamfara – Yari

Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Alhaji Abdul’azizi Yari Abubakar ya maida martani game da zargin haddasa tashin hankali da Gwamna mai ci a jihar Alhaji B

Abin da ya sa majalisarmu ta sha bamban da wadanda suka shude – Sanata Lawan

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmed Lawan, ya bayyana abin da ya sa sanatoci suke aiki da juna duk da bambancin jam’iyya da ra’ayin siyasarsu. Sa

Abba da Ganduje: Yadda ta kaya a zaman farko a Kotun Daukaka Kara

Kotun Daukaka Kara ta yi zaman farko kan karar da PDP da dan takararta na Gwamnan Jihar Kano Abba Yusuf suka daukaka zuwa gabanta suna kalubalantar za