Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Majalisar Gombe ta tsige Mataimakin Shugabanta

A ranar Talatar da ta gabata ce ’yan Majalisar Dokokin Jihar Gombe 21 daga cikin 24 suka tsige Mataimakin Shugaban Majalisar Alhaji Shu’aibu Adamu Har

Hango rashin nasara ne a kotu ya sa PDP ta kidime – APC

Gwamnatin Jihar Kano, ta yi soki Jam’iyyar PDP kan wani kuka da ta fara yi  cewa gwamnati na kokarin sauya alkalan da za su saurari karar shari’ar Gwa

Ka kira taron shagabannin jam’iyya ko ka ajiye aiki – Gwamnonin APC ga Oshiomhole

Kungiyar Gwamnonin Jam’iyyar APC sun nuna rashin jin dadinsu kan rikicin da ke cin jam’iyyar, inda suka bukaci Shugaban Jam’iyyar ta Kasa, Kwamred Ada

…APC ta dakatar da Oshiomhole

Bangaren Jam’iyyarr APC a Jihar Edo ta sanar da dakatar da Shugaban Jam’iyyar ta Kasa, Kwamared Adams Oshiomhole, bisa zarginsa da hannu a rikicin da

Majalisa ta dakatar da tantance kwamishinoni a Jihar Katsina

Majalisar Dokokin Jihar Katsina ta dakatar da tantance mutanen da Gwamnan Jihar Aminu Bello Masari ya tura mata domin ba su mukaman kwamishinoni. Suna