PDP ta mutu murus a Kano — Shugaban NNPP
Shugaban ya ce jam’iyyar PDP ba ta da wani tasiri a jihar.
Fagen Siyasa
Shugaban ya ce jam’iyyar PDP ba ta da wani tasiri a jihar.
Ya ce akwai buƙatar ‘yan Arewa su yi haƙuri Tinubu ya yi mulkin shekara takwas kamar yadda Buhari ya yi.
Babachir David Lawal ya ce ’yan Arewa za su tsayar ɗan takara da nufin yaƙar Tinubu a zaɓen 2027, saboda tsare-tsaren gwamnatinsa da suka jefa jama
Shugabar ta nemi ‘yan Najeriya su goya wa jam’iyyar LP baya a babban zaɓe mai zuwa.
Ficewar mambobin jam’iyyar LP tana ƙara mana ƙwarin gwiwa da kuma fayyace mana masu kishin jam’iyyar na gaskiya.