Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben kananan hukumomin Jihar Kebbi ya bar baya da kura

A ranar Asabar da ta gabata ce aka gudanar da zaben kananan hukumomi a Jihar Kebbi, inda aka ce an gudanar da zaben a dukkan kananan hukumomin jihar.

APC ta rasa kujerun ’yan Majalisar Wakilai a Sakkwato

Kotun Daukaka Kara ta soke zaben dan Majalisar Wakilai mai wakiltar kananan hukumomin Sakkwato ta Kudu da ta Arewa, Alhaji Hassan Bala Abubakar (Durum

Kotun ta rusa zaben dan majalisar APC

Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta soke zaben dan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Ajaokuta a jJhar Kogi, Alhaji Mohammed Lawal. Alhaji Lawal  ya

Ba ni ba siyasa – Sanata Adokwe

Sanata Suleiman Asonya Adokwe ya ce ya ajiye siyasa. Hakan na zuwa ne bayan tsohon Sanatan na Nasarawa ya gaza karbe kujerarsa a kotun karar zabe. San

Gwamna Yahaya Bello zai kai ga nasara – Osinbajo

Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, da Shugaban Jam’iyyar APC ta Kasa, Adams Oshiomhole da wadansu gwamnonin APC sun halarci kaddamar da