Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

A rage yawan ’yan majalisa maimakon jam’iyyu – Maizabura

Shugaban Jam’iyyar NDLP, ta Kasa Alhaji Umar Muhammad Maizabura ya ce yawan wakilan  Majalisar Dokoki ta Kasa ya kamata a rage maimamon yawan jam’iyyu

Jigawa za ta fara biyan albashin Naira dubu 30 a wannan wata

Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar ya ce gwamnatinsa za ta fara biyan mafi karancin albashi na Naira dubu 30 a wannan wata na Oktob

Kotu ta tabbatar da zaben gwamnonin Bauchi da Benuwai

Kotun Sauraron Kararrakin Zaben Gwamna ta tabbatar da zaben da aka yi wa Sanata Bala Muhammad Abdulkadir a matsayin Gwamnan Jihar Bauchi. Da yake kara

Kowa ya san sakaci ne ya sa aka yi gaba da ’yan matan Chibok – APC

Jam’iyyar APC ta ba tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan shawarar cewa ya daina maida wa takawaransa tsohon Firayi Ministan Birtaniya Dabid Cameron

Akwai masu kokarin kawo wa APC ta Katsina matsala da ke Abuja – Masari

Gwamnan Jihar Katsina, Alhaji Aminu Bello Masari, ya yi zargin cewa akwai wadansu ’yan siyasar Katsina da ke zaune a Abuja da suke amfani da karfin Gw