Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Dalilin da na koma PDP – Maman Taraba

Sanata Jummai Alhassan wadda aka fi sani da Maman Taraba ta canja sheka daga Jam’iyyar United Democratic party (UDP) zuwa Jam’iyyar PDP. Maman Taraba

Ko Kotun Duniya aka je  Atiku da PDP za su sha kasa– APC

Shugaban Jam’iyyar APC ta Kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya ce ko Kotun Duniya aka je APC za ta yi wa PDP da dan takararta, Atiku Abubakar jina-jina

A wannan wata kotu za ta yanke hukunci kan shari’ar Buhari da Atiku

Kotun Sauraron Kararrakin Zaben Shugaban Kasa ta shirya don yanke hukunci kan shari’ar da ke tsakanin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Jam’iyyar APC

APC ta taimaka mana da ta tsaida Yahaya Bello dan takara – PDP

Jam’iyyar PDP ta ce babban abin da ke yi mata dadi game da zaben Jihar Kogi da za a yi kwanan nan shi ne yadda Jam’iyyar APC mai mulki, ta tsayar da G

Duk mai zargin na ci kudi kada ya rufa min asiri – Yari

Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Abdul’aziz Yari, ya ce duk wanda ya san cewa ya yi sata, ko rub-da-ciki a kan dukiyar jama’a , to don Allah ya zo