Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

ADC ce kaɗai za ta iya magance matsalolin Arewa — David Mark

David Mark ya ce idan aka zaɓe za su magance tarin matsalolin da suka dabaibaye yankin Arewa.

Nentawe Yilwatda ne zai zama sabon shugaban APC na ƙasa

Matukar ba a sami sauyin tsare-tsare ba, akwai yiwuwar Ministan Jinkai da Yaki da Talauci, Farfesa Nentawe Yilwatda ya zama sabon shugaban jam’iyyar A

2027: Obi zai iya takara ba tare da ni ba — Datti Baba-Ahmed

Amma Datti ya ce akwai buƙatar mulki ya koma Kudancin Najeriya domin samun daidaito.

Aisha Binani ta suya sheƙa daga APC zuwa ADC

Binani ta yi wa sabuwar jam’iyyar tasu ta haɗaka fatan samun nasara.

Tinubu na yin sababbin naɗe-naɗe ne don neman goyon bayan ’yan Arewa — ADC

Jam’iyyar ta ce Tinubu ya makara domin ya ɓata wa ‘yan Arewa rai game da rabon muƙamai.