Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Jam’iyyun siyasar da suke Gombe sun fi na Najeriya yawa – IPAC

Shugaban Gamayyar Jam’iyyun Siyasa (Inter Party Adbisory Council – IPAC) a Jihar Gombe, Alhaji Muhammadu Garba Sarkin Malaman Pantami ya bukaci

Sarkin Musulmi ga Tambuwal: Ka sallami duk jami’i mai wasa da aiki

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya yi kira ga Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji  Aminu Waziri Tambuwal ya kori duk wani jami’insa da ya t

Shaidanu ke ruruta sabani a tsakanina da Obaseki – Oshiomhole

Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa Kwamared Adams Oshiomhole ya ce sabanin da ake samu a tsakaninsa da Gwamna Godwin Obaseki wadansu shaidanun mutane ne,

Buhari ka tallafa wa ’yan kasuwar Arewa maso Gabas – Guragusku

Wani jigo a Jam’iyar APC kuma fitaccen manomi a Jihar Yobe, Alhaji Ibrahim Guragusku, ya yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya taimaka wa ’yan

Kananan hukumomi da yankunan raya kasa sun sa zare a Nasawara kan kason kudi

Matakin da Gwamnatin Tarayya ta  dauka na bai wa kananan hukumomi kudadensu kai-tsaye ya tada kura a wasu kananan hukumomin jihohin Jihar Nasarawa ind