‘Yan sanda sun bayyana shaidu 14 a Kotun Zabe ta Kano
Kwamishinan ’Yan sandna Jihar Kano Ahmed Iliyasu ya gabatar da takardu 14 a matsayin shaida a gaban Kotun Saurarren Kararrakin Zaben Gwamnan Jihar Kan
Fagen Siyasa
Kwamishinan ’Yan sandna Jihar Kano Ahmed Iliyasu ya gabatar da takardu 14 a matsayin shaida a gaban Kotun Saurarren Kararrakin Zaben Gwamnan Jihar Kan
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Tu’annati (EFCC), ta kai wani samame gidan tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Alhaji Abdul’aziz Yari Abubakar.
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana Yakubu Sanda na Jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben cike-gurbi, na dan Majalisar Dokokin Jihar Filato
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai bayyana sunan kowa ba, a matsayin wanda zai gaje shi. Buhari wanda aka rantsar da shi a ranar 29 ga watan
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan ya bayyana sunayen shugabannin kwamitocin majalisar. Wadanda aka nada din sun hada da Sanata Jibrin Barau da z