Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Matasan Wudil sun karrama tsohon kwamishina

Matasan Karamar Hukumar Wudil da ke Jihar Kano sun karrama tsohon Kwamishinan Ayyuka da Gidaje na Jihar, Injiniya Aminu Aliyu Wudil a karshen makon ji

Zaben Kano: Abba ya gabatar da shaidu 241

Dan takarar Gwamna Jihar Kano a Jam’iyyar PDP a zaben bana, Injiniya Abba K. Yusuf, ya gabatar da shaidu 241 a gaban Kotun Kararrakin Zabe ta Jihar do

Kada Buhari ya bai wa makiyansa mukamai – Sheikh Jingir

Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya yi  kira ga Shugaban

Za mu ba Zamfara karin kudi – Gbajabiamila

Shugaban Majalisar Wakilai, Mista Femi Gbajabiamila, ya yi alkawarin ganin an sama wa Jihar Zamfara karin tallafi a kasafin kudin bana, don samun kudi

Zan yi kokarin samar wa matasa ayyukan yi – Jarman Wunti

Mai neman tsayawa takarar Shugaban Karamar Hukumar Toro da ke Jihar Bauchi a karkashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Sale Abubakar Sale, Jarman Wunti ya ce id