Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ci gaban siyasata ta dogara ga Ganduje – Doguwa

Shugaban Masu Rinjaye a Majalisar Wakilai, Alhaji Alhassan Ado Doguwa ya ce ci gaban siyasarsa ya ta’allaka ne ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje. Alhas

Za mu maida martani ga duk tashin hankalin da APC ta nemi yi – Wada

Tsohon Gwamnan Jihar Kogi Kyaftin Idris Wada, ya ce jam’iyyarsu ta PDP za ta maida martani ga duk yunkurin tashin hankali da Jam’iyyar APC ko wani mut

Mutanen Arewa ba sa cin gajiyar karatu a Jami’ar NOUN – Farfesa Abdallah

Farfesa Uba Abdallah Shi ne Shugaban Jami’ar Karatu Daga Gida ta Najeriya (NOUN) a tautaunawa da wakilan Aminiya, ya bayyana yadda aka bar Arewa a bay

Samun ‘yanci kananan hukumomi zai raya kasa – Namashaya

Alhaji Umaru Namashaya Diggi, shi ne Shugaban Karamar Hukumar Kalgo da aka zaba a karkashin Jam’iyyar APC. A tattaunawarsa da wakilinmu, ya ce bai wa

Abin da ya sa muka kai karar ’yan Majalisar Bauchi 18 kotu

Barista Mukhtar Abubakar Usman tsohon Kwamishinan Shari’a ne a Jihar Bauchi kuma shi ne lauyan ’yan majalisa 13 daga cikin ’yan Majalisar Dokokin Jiha