Sauya sheƙar Atiku ba sabon abu ba ne — Muƙaddashin Shugaban PDP
Shugaban ya ce sauya sheƙa ya zama ruwan dare a siyasa.
Fagen Siyasa
Shugaban ya ce sauya sheƙa ya zama ruwan dare a siyasa.
A cewar Momodu ya fice daga PDP ne, domin bar wa Wike da yaransa jam’iyyar.
A cikin wasiƙar Atiku ya bayyana dalilan da suka sa ya fice daga PDP.
APC ta samu nasara a kujeru 375 daga cikin 376 na kansiloli a fadin jihar, inda jam’iyyar PDP ta samu kujera guda daya a mazabar Ward D a Yaba.
A dimokuraɗiyya ana buƙatar hamayya mai ƙarfi, domin idan babu hamayya mai ƙarfi, za mu iya faɗawa siyasar jam’iyyar ɗaya.”