Masoyin Buhari ya yi tattaki daga Abuja zuwa Kebbi
Wani masoyin Shugaba Buhari mai suna Sani Ahmed wanda a kwanakin baya ya fara tattaki daga Abuja zuwa Birnin Kebbi na Jihar Kebbi ya isa Birnin Kebbi.
Fagen Siyasa
Wani masoyin Shugaba Buhari mai suna Sani Ahmed wanda a kwanakin baya ya fara tattaki daga Abuja zuwa Birnin Kebbi na Jihar Kebbi ya isa Birnin Kebbi.
An gudanar da zaben raba-gardama na zaben gwamna a Jihar Kano a rumfuna sama da dari biyu da saba’in da takwas sai dai masu zabe sun kasa gudana
Akalla mata 28 a karkashin jam’iyyu daban-daban ne suke neman takarar majalisar dokokin Jihar Filato. A cikin wata takarda mai dauke da sunayen