Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben 2019: Dan takarar Gwamnan APC na Nasarawa ya yaba wa mutanen jihar

Dan takarar kujerar Gwamnan Jihar Nasarawa a Jam’iyyar APC Alhaji Abdullahi Sule ya yaba wa al’ummar jihar musamman magoya bayan jam’iyyar dangane da

…Yadda matasa suka yi murnar nasarar Buhari a Nasarawa

Matasa sun kwana suna murna saboda cin zaben da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi a Jihar Nasarawa. Matasan sun nuna cewa suna murna ne saboda abubuwa gu

Nasarata daga Allah take – Injiniya Ahmed Manir

Injiniya Ahmed Manir na Jam’iyyar APC wanda ya lashe zaben kujerar Majalisar Wakilai Lere a Jihar Kaduna bayan ya kayar da Alhaji Muhammad Lawal Rabi’

Kungiyar Kansiloli ta Jihar Yobe ta ba dan takarar Gwamna gudumawar motoci

A lokacin da ake shirye-shiryen zaben Gwamna da Majalisar Dokoki, Kungiyar Kansilolin Jihar Yobe (Yobe Councillors Forum) ta kashe fiye da Naira miliy

Ku mayar da hankalinku kan zaben da ke tafe – Abba K. Yusuf

Dan takarar Gwamnan Jihar Kano a Jam’iyyar PDP, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bukaci mutanen jihar su kwantar da hankalinsu, kuma su mayar da hankali kan