Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Atiku bai amince da sakamakon zabe ba

Dan takarar shugaban Najeriya na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya ce bai amince da sakamakon zaben da aka yi wa Muhammadu Buhari ba. Atiku ya ce

Sakamakon zabe: Yadda Buhari da Atiku suka fafata a jihohi

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya lashe zaben Shugaban Kasa karo na biyu bayan ya doke takwaransa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar. Shugaba Buhari ya s

Sakamakon zabe: Buhari na gaban Atiku da kuri’a 1,004011

A ci gaba da sanar da sakamakon zabe da ake yi yanzu, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Jam’iyyar APC ne yake kan gaban dan takarar Jam’iy

Tanko Almakura da Abdullahi Adamu sun yi nasara a zaben Sanata

  Gwamnan jihar Nasarawa, Umaru Tanko Almakura da tsohon gwamnan jihar Sanata Abdullahi Adamu , dukkansu na jam’iyyar APC sun yi nasara a zaben

Abdulaziz Yari ya zama Sanata

  Hukumar zaben Najeriya reshen Zamfara ta ayyana gwamnan jihar Abdulaziz Yari Abubakar a matsayin mutmin da ya yi nasara a zaben kujerar dan majalisa