Buhari ya doke Atiku a Ekiti
Shugaban Najeriya Muhammadu na jam’iyyar APC ya doke abokin hamayyarsa na PDP, Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na jihar Ekiti. Sakamakon za
Fagen Siyasa
Shugaban Najeriya Muhammadu na jam’iyyar APC ya doke abokin hamayyarsa na PDP, Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa na jihar Ekiti. Sakamakon za
Dr. Uche Lilian Ekwunife ta jam’iyyar PDP ta doke Victor Ume na jam’iyyar APGA a zaben Sanatan tsakiya a jihar Anambra, Ita kuwa Dr Stella
Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo na jam’iyyar PDP, ya sha kaye a hannun abokin hamayyarsa na jam’iyyar APC, Sanata Ahmad Alka
Gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi ya fadi zaben dan takarar Sanata mai wakiltar yankin Kudu maso Yamma. Dan PDP, Ademola Balogun ne ya kayar da gwamna
Shugaban Majalisar Wakilai Yakubu Dogara ya lashe zabensa na Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Dass/Bogoro/Tafawa Balewa. Dogara ya samu kuri